Design a site like this with WordPress.com
Get started

Home

 • Domin gaishe-gaishe, Dan takarar gomna Mailantarki na jam’iyar NNPP, a Funakaye LGA.

  Tinin de yau AHMED KHAMIS MAILANTARKI tare da sauran yan takarkari sun garzayo yankin karamar hukumar funakaye, dake cikin fadin jahar Gombe, Domin mika musu gaisuwa na rashe-rashe da akayi afadin yankin.

  Mailantarki Dan takarar gomna ne ajahar ta Gombe state, a karkashin jam’iyar NNPP Mai alamar kayan dadi.

  Dubban jama’a sun halarci filin taron, wadda ya wakana cikin garin, Bajoga, Ashaka gari da kuma Ashaka cement.

  Jama’a na tanuna farincikin su game da zuwan Mailantarki, musamman ganin yadda jama’a ke ta kururuwan zuwa ganin shi.

  AHMED HASSAN dan takarar majalisa funakaye ta arewa ya bayya nawa wakilin mu Ahmed Usman Sawaba cewa ” ba wai munzo campaign bane kawai de Munzo mika gaishe-gaishe ne, in Allah ya yadda akwai zuwa ta musamman da zamuyi domin yin campaigns din

  Sawaba; amma ya kukaji da kukaga dubban al’ummar yankin na nuna muku soyayya? “Ehh gaskiya munji dadi sosai duba da yadda al’ummar yankin karamar hukumar funakaye suka nuna mana hadin Kai sosai, inji AHMED Hassan”

  Ni naku Adamu Abdullahi Abubakar, tareda abokin aiki Ahmed Usman Sawaba.

 • Is Alhaji Habu Muazu Yariman Kashere will lead the campaign team of Hon Khamis Mailantarki as Chairman.

  Alhaji Habu Muazu Yariman Kashere will lead the campaign team of Hon Khamis Mailantarki as Chairman, while Alhaiji Sama’ila Sa’in Dukku will be the Director General (DG) of Mailantarki Campaign Council 2023.  campaign for the election of the Governor of the NNPP Party in Gombe State Hon.  Khamisu Ahmed Mailantarki which took place on Saturday 21/01/23 in Billiri Local Government where thousands of people gathered to witness the ceremony and show their support for the Governor’s Office which is called RABA GARDAMA.

  Similarly, during this meeting, Mailantarki through his campaign director Alh.  Sama’ila Sa’in Dukku announced the gift of Two Million Naira (2m) and a Machine ️ to each District (Ward) while each Local Government (LG) will receive a car  from the Governor’s Office.

  Among those who supported the aspirant of the Governorship attended the meeting, including the President of the Deputy Governor of the NNPP party, H.E.  Horn.  Hamma Tanimu Abubakar, Alhaji Sama’ila Sa’in Dukku, Alhaji Sale Tinka, “Members of Four State Houses of Assembly including the Speaker of the Legislature of Gombe State, Hon. Rambi Ayala (Gamzakin Tangale)” Candidates for the Senate and Federal and State Houses of Assembly  of the NNPP Party in Gombe State, the former chairman of the PDP Party in Gombe State Hon Shuaibu Baba Sabulu, Former Commissioner for Youth and Sports Hon.  Jelious Isaiah Lepez, Barr.  Audu Baba, Alhaji Garba Zagada Zagada, Former Chairman of the Gombe Sports Commission Malam Hamza Adamu Soye and other senior leaders of the NNPP in Gombe State.

  May God bless us with the success of establishing a new Mailantarki Government in Gombe State 爐爐

 • “GA DUKANIN ALAMU NA NUNA AHMED HASSAN ZAI WAKILCI FKY TA AREWA, ALICE JERRY”

  Honorable Ahmed Hassan de dan takarar Dan majalisa ne funakaye ta arewa dake jahar Gombe, najeriya.

  Ga dukanin ALAMU nanuna AHMED HASSAN zai iya tsintan dami akale.

  Hon. Alice Jerry Manah dake zaune agarin Ashaka cement, tabayyana da lilai masu dama dake nuni da yadda al’ummar yankin ke saurin amun cewa da Hon. AHMED HASSAN, dalilan shine; “yadda jama’a ke nuna damuwar su akan jam’iyar dake mulki bata musu halacciba, musamman waddanda ke zaune akauyuka dake funakaye ta Arewa”.

  Tacigaba dacewa kuri’un dake cikin Bajoga na PDP ne zaifi rin jaye, haka zalika kuri’un dake cikin Ashaka cement APC da NNPP 50/50 za ayi, kuri’un dake lungu da sako na fadin yankin na AHMED HASSAN ne.

 • kamal Aboki yarasa ranshi sakamakon hatsarin mota, maiduguri zuwa kano.

  kamal aboki dan wasan barkwanci kwanashi yakare sakamakon hatsarin mota ahanyan su nadawowa daga borno zuwa kano.

  ALLAH yajikan shi darahama, yakuma haskaka kabarin shin, ameen.

 • Angurfanar da tsofon bosa na jami’ar kaduna Ahmadu Bello.

  An gurfanar da Tsohon Bosa na Jami’ar Ahmadu Bello bisa laifin zamba na Biliyan ɗaya.

  “A yau ne aka gurfanar da Farfesa Ibrahim Garba, da Ibrahim Shehu Usman tsohon mataimakin shugaban jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya a gaban mai shari’a A.A Bello na babbar kotun jihar Kaduna bisa tuhume-tuhume takwas da suka hada da sata da kuma karkatar da kudaden haram. Sama da Naira Biliyan 1 da Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC ta shiyyar Kaduna.

  “Wakilin ALFIJIR HAUSA ya jiyo cewa; Shari’ar dai ya biyo bayan bincike na tsanaki na tsawon watanni da wata kotu ta shigar inda ake zargin mutanen biyu da karkatar da kudaden da aka tanada don gyaran otal din taro na Kongo, Zariya.

  “Binciken ya tabbatar da cewa wadanda ake tuhumar sun sace sama da Naira biliyan daya daga asusun ajiyar ma’aikatar tare da karkatar da su zuwa asusunsu na sirri.

 • GARGAJIGA KAWAI

  Alh. Adamu Muhammad wadda akafi sani da GARGAJIGA, wadda yake Naiman kujerar Dan majalisa tarayya Gombe, kwami da funakaye, akar kashin jam’iyar NNPP Mai alamar kayan dadi.

  GARGAJIGA, yadauki alkawarin yiwa yankunan da zai wakilta har idan suka bashi dama.

  Kyautatawa da nuna damuwa da talakawa Shine da lilin da yasa al’umma suka turashi domin Naiman wannar kujera, duba da yadda yake nuna damuwa akan wani abu da ya kulewa talaka kai.

  Har ila yau GARGAJIGA naci gaba da yiwa talakawa hidima akan harkokin yau da kullum.

 • Mailantarki paid The Condolences at Early morning today.

  Condolence visit 

  The aspirant Governor of NNPP in Gombe State Hon Khamisu Ahmed Mailantarki offered his condolences to the President of Izala (Hqt Jos) of Gombe State Malam Hamza Abdulhamid on the death of his father.  Then he went to the house of the late Alhaji Ibrahim ‘Danja Mai bakin Mai who is also the prince of the true house, to condole with his family and other places in Gombe town.

  This type of greeting is one of the things that Mailantari witnessed, and this further confirms that if God gives him the opportunity to become the Governor of Gombe State, he will not forget to avoid people.

  Suggesting special prayers to ask for mercy and forgiveness from God.
  God gave them rest, and we came and we were filled with Imanmutaneba

 • I assure you, terrorists will be crushed-Buhari

  Kaduna – Nigeria’s President, Muhammadu Buhari has again assured residents of Kaduna State that the armed forces will crush terrorists and criminal gangs operating in the State.

  He said TG this yesterday while speaking at a State Banquet to commemorate his official visit to the state.

  Buhari however lauded the support Kaduna State has been giving to security agencies, and noted the establishment of a ministry dedicated to internal security.

  Buhari
  Nigeria’s President, Muhammadu Buhari

  Daily Trust reported Buhari saying, it was noteworthy that the hard work of the present administration attracted USD2.8bn in foreign investment to the state since 2015.

  Reacting, Governor El-Rufai called for further military action to stop the activities of terrorists in the state.

  ‘‘We believe that further military action and more boots on the ground are needed to stop the terrorists that menace our people.

 • Hello World!

  Welcome to WordPress! This is your first post. Edit or delete it to take the first step in your blogging journey.