“GA DUKANIN ALAMU NA NUNA AHMED HASSAN ZAI WAKILCI FKY TA AREWA, ALICE JERRY”

Honorable Ahmed Hassan de dan takarar Dan majalisa ne funakaye ta arewa dake jahar Gombe, najeriya.

Ga dukanin ALAMU nanuna AHMED HASSAN zai iya tsintan dami akale.

Hon. Alice Jerry Manah dake zaune agarin Ashaka cement, tabayyana da lilai masu dama dake nuni da yadda al’ummar yankin ke saurin amun cewa da Hon. AHMED HASSAN, dalilan shine; “yadda jama’a ke nuna damuwar su akan jam’iyar dake mulki bata musu halacciba, musamman waddanda ke zaune akauyuka dake funakaye ta Arewa”.

Tacigaba dacewa kuri’un dake cikin Bajoga na PDP ne zaifi rin jaye, haka zalika kuri’un dake cikin Ashaka cement APC da NNPP 50/50 za ayi, kuri’un dake lungu da sako na fadin yankin na AHMED HASSAN ne.





Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started